home.social

#haoussa — Public Fediverse posts

Live and recent posts from across the Fediverse tagged #haoussa, aggregated by home.social.

  1. ha.wikipedia.org/wiki/Lokman_S
    fiche wikipedia de Lokman Slim en #haoussa
    #JusticeForLokman
    Lokman Mohsen Slim ( an haife shie 17 ga watan Yuli shie kara ta 1962 - 4 Fabrairu 2021) ɗan Shi'a ɗan ƙasar Lebanon ne mawallafi, ɗan gwagwarmayar siyasa kuma mai sharhi,wanda ya haɓaka Al'adun Tunawa don tinkarar rikice-rikicen da suka gabata da na yanzu na Labanon da ma yankin gaba ɗaya. An san Slim a matsayin fitaccen mai sukar Hizbullah (da sauran dukkan jam'iyyun mazhaba).